English (United States) English (United Kingdom)
Register   |  Login

Sharhin Littafi Mai Tsarki Don Afirka

Author: Adeyemo, Tokunboh Turaki, Yusufu

Publisher: ACTS

ISBN: 9789789053056

Sharhin Littafi Mai Tsarki don Afirka muhimmin aikin wallafa ne wanda ya bambanta da saura – bugun farko na sharhi a kan Littafi Mai Tsarki wanda ’yan Tauhidin Afirka suka yi a Afirka domin biyan bukatun fastocin Afirka, ?alibai, da shugabanni masu tasowa. Ta wurin fassarawa da kuma danganta Maganar Allah bisa ga al’adun Afirka da abubuwan da ake fuskanta a yau, sharhin ya tanada cikakkun bayanai domin fahimtar Maganar Allah wa?anda muhimmancinsu bai tsaya ga Afirka ka?ai ba.

Sharhin Littafi Mai Tsarki don Afirka na da sashe-sashe na fassarori masu dacewa da Africa, wa?anda za a iya karantawa a sau?a?e, farashi mai rahusa, tare da kasancewa jagoran Littafi Mai Tsarki gaba ?aya mai matu?ar anfani. Masu karatu a ko’ina cikin duniya za su amfana tare da yin godiya a kan sababbin bayanai na fahimta da sharhin ya bayar, da salon sharhin na kai tsaye wanda yake kama zuciya da tunani.

Language: Hausa
Binding: Hardback
Pages: 1852
Price: £34.99
QTY:
Add to cart Buy Now!

Reviews

Add Review

Store Mini Cart

Your cart is currently empty.CollegeRegistration
Donate

Sign up for Publishing News

View Previous Editions